Play Radio Kano AM

Play Radio Kano FM

JAMI’AN RIKO NA KANANAN HUKUMOMI KANO TA KUDU SUN BADA TABBACIN GOYON BAYANSU GA SARKIN KANO MUHAMMADU SUNUSI II

  Jamiā€™an riko na kananan hukumomi goma sha shida dake Kano ta kudu sun bada tabbacin…

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai saka dokar ta-baci a fannin ilimi

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai saka dokar ta-baci a fannin ilimi da nufin…

Majalisar Kano ta rushe masarautu biyar na jihar

Majalisar dokoki ta jihar Kano a arewacin Najeriya ta amince da rushe duka masarautun jihar bayan…

Majalisar Dokokin Kano ta Yi Dokar Hukumar Yaki Da Yaduwar Cututtuka ‘KNCDC’

Majalisar Dokokin jahar kano ta amince da dokar kafa Hukumar Dakile yaduwar cututtuka ta jahar kano…

KNHA-Majalisar Kano Ta Amince da nadin Lawan Badamasi Wakili a KANSIEC.

Majalisar Dokokin jahar kano ta amince da nadin tsohon Akawun Majalisar Alh. Lawan Badamasi a matsayin…

Mahaifi da dansa da wani mutum daya sun rasu yayin dauko waya daga shadda a jahar Kano

  Shugaban hukumar bada agajin gaggawa na jiha Alh. Isiyaku Abdullahi kubaraci tare da daraktocin sa…

Karamar Hukumar Warawa ta kaddamar da Kwamati mai wakilai Goma sha bakwai domin magance rigingimu da matsalolin kasa

Karamar hukumar Warawa ta kaddamar da kwamatin mai wakilai Goma sha bakwai domin magance rigingimu da…

ya’yan Jam’iyyar APC Dubu daya ne Suka sauya Sheka Zuwa Jam’iyyar NNPP.

Dayake karbar wadanda Suka fice daga Jam’iyyar ta APC Yau a Africa House Dake Gidan Gwamnatin…

Harkokin Karatu sun yi Nisa a Cibiyar Koyon Sana’o’i ta Aliko Dangote.

Harkokin karatu sun yi nisa a katafariyar cibiyar koyar da sana’o’i ta Aliko Dangote Mallakar Gwannatin…

Mun Rabawa Marayu, Mabukata Naman Shanu 66 a Ramadan da Bikin Sallah Shek Askiya Kabara

Sabuwar Tafiya ta Gamayyar kungiyoyi Masu Rajin Cigaban Al’umma ta yanka Shanu 66 domin rabawa marayu…