Play Radio Kano AM

Play Radio Kano FM

gwannati ta biyawa kowanne Maniyaci kudi naira dubu Dari biyar, biyo bayan Karin Kudin aikin hajji da hukumar aikin hajji ta kasa ta bayyana a kwanaki uku da suka gabata, Wanda

Gwannatin jihar Kano ta amince da biyan kudi sama da naira biliyan daya da miliyan Dari…

Shugaban Majalisar Dokokin jihar Kano Rt Hon jibrin Ismail Falgore ya kaddamar da rabon tallafin kayayyakin abinci da suka hada da buhuhunan shinkafa manya sama da 200

Shugaban Majalisar Dokokin jihar Kano Rt Hon jibrin Ismail Falgore ya kaddamar da rabon tallafin kayayyakin…

An sace limami a jihar Kogi

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace babban limamin yankin…

An kaddamar da rabon tallafin kayan abinci ga Maigidanta Dubu biyu da Hamsin da shida Wanda Cibiyar Tallafi da Jinkai ta sarki Salman ta Samar.

Gwamnatin Jihar Kano ta yabawa Sarki Salman Bin Abdulaziz Na Kasar Saudiyya Bisa Yadda yake nuna…

An gano fiye da dala miliyan 10 da aka cire sanadin tangarɗar na’ura – Bankin Ethiopiya

Babban bankin kasuwanci na Ethiopiya ya ce ya gano fiye da kashi uku bisa huɗu na…

FG confirms escape of Binance executive, Anjarwalla, says security agencies working with Interpol to apprehend him

The Office of the National Security Adviser confirmed that Nadeem Anjarwalla, a suspect in the ongoing…

Tallafin Kayan Abinci

Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya kaddar da rabon tallafin kayan abinci da gidauniniyar Dangote…

Taskar labarai ta gwaji tare da Hussain Kabir Minjibir

A cikin shirin na wannan rana zamu kawo muku rahotan mu na guzurin gobe alkiyama tare…

Yahudawa ‘yan kama-wuri-zauna sun kwallafa rai a kan filin Gaza

OmoShin wane ne ba zai so samun gida a bakin teku ba? Ga wasu ‘yan Isra’ila…

Matsalar ruwan sha a Unguwar Gyadi-gyadi Kano – Idris Muhammad Dawakin Kudu